*ILLOLIN MAGANIN MATA* 

💞 *Aunty Sis*💞
Mata masu amfani da maganin mata musamman na matsi..wlh muyi ma kanmu fada mu rage koma mu dena gaba daya.

Ga kadan daga irin illolin maganin mata musamman na matsi Wanda nayi witnessing da idanuwa na guda biyu.
Yanzu wata irin masifa ce ta shigo cikin al ummarmu ta magungunan mata Wanda da lokacin iyayenmu da kaninnmu basu yi,idan ma sunayi ina jin na hankali ne ba irin na yanzu ba na rashin hankali

Yanzu mata mun maida abun kamar yaki musamman masu kishiyoyi kuma baayinshi ta hankali da tunani komai aka samu sai dai a sha a kuma tura a gaba

Kuma mafi yawancin masu danyen aikin nan yaran mata ne irinmu da kanmu ke hayaki wajen biya ma miji bukata ta kowa ce hanya don kada ayi mana kishiya ko kuma hankalinshi ya karkata kanta ita daya fiye da yar uwar zamanta

Naga ikon Allah a asibiti wasu har yanzu na tuna hankalina na tashi.. naga yadda maganin matsi ke lallata mata wasu har tsutsa da wari gabansu ke yi

Wasu fa babu wani toilet infection sbd suna zaune gd su kadai ke amfani da toilet dinsu babu wata kwamacala..Amma yanzu da mace taje asibiti sai ace mata toilet infection ne ke damunta sbd ta debi hade hade da suke very contaminated ta tura a gabanta..ba toilet infection har toilet virus dole ya kama mutum

Duk likitan da yasan abunda yake idan dai ba qauck bane mataki na farko lab zai tura mace don wadan nan aune aunen..awon kala 2 ne 

1- *HVS MCS* *(high viginal swab microscopic culture and sensitivity*) 

2- *ECS MCS* ( *Endo cervical swab microscopic culture and sensitivity*) shi na biyun ma sai ansa well sterilized  karafa an bude gaban mace tukunna a debi sample din da swab stick sannan aje ayi  culturing kan culture media ana using *Mckonkey agar,eosine methylene blue agar,mannitol salt agar* etc depending on wadda ake so akwai kuma *Sabroid dextrox agar 4 fungal count*

_Idan anyi culturing akan culture media din da akayi preparing a petridish sai ayi incubating 4 24 hrs sannan sai ayi sensitivity test using antibiotic disc 2 see which drug is sensitive and resistant 2 d bacteria found_

Abun mamakin wlh sai kuga duk anyi wahalar nan amma a banza sbd bacteria is not sensitive 2 any antibiotics listed and bata ma da suna sbd tana possessing wani irin shape da xtics da babu su cikin classes na bacteria ko fungi tsabar baa san ina aka samo ciwon ba

Sai dai likitoci su basu magani kawai da zai rage masu kaikayi da zafin gaba da odourly discharge da suke yi 

Amma yan lab basu San mai nene ba balle likita dake jiran result.

Wlh wata sai an  bude gaban wasu matan bana iya daukar sample din sbd amai nake na fitar hankali..zaki ji suna wari da doyi kuma duk ta dalilin maganin ne  wasu irin Abu na fito masu babu kyan gani..kuma babban abun bakin cikin ko aske gashin hammata da gabansu basu yi sai dai kokarin a cusa koma mainene.

Kiga mace har mace a ido yar gayu yar boko amma kasanta a lalace sbd fitinar tureturen maganin mata 

Nasha fira da wasu suna gaya mun da sune yan lele wajen miji amma yanzu lalaura ta same su ya juya masu baya..wata kuma tace yayi amarya wata kuma tace amaryar zai yi..

Wasu har kuka suke idan suna magana sbd yadda suka bata lokacinsu da kudinsu don su zama star miji yaji dadi amma kuma a karshe sune abun wulakantawa sbd basu da sauran amfani
Yanzu ina ranar irin haka garin neman gira a rasa ido

Basu ga mijin basu ga lfyr jikinsu
Atleast ko kishiya zaayi ma mutum..ayo ta kana da sauran lfy da amfani a wajen miji ai yafi sai kuyi kishi mai Kyau..ba sai lokacin da baki da amfani ba..kuma kina ji kina gani babu abinda zaa fasa😭
Kuma in normal sense tsakani da Allah duk abinda zai matse mace ai an san abun nan na debe niima ne..sbd wajen is slippery, always wet and soft..to taya ake son ya matse idan ba damshin lemar zaa tsotse ba sai wajen ya matse..Wanda gaskia to me I doubt idan wajen nan zai iya komawa ya matse ka jika kamar budurwa ( *I dunno sha*)

Maganin matsi bala’eene wlh sbd cusawa kake amma baka san da mai akayi shi ba..ita kanta mai saidawar bata san da mai akayi shi ba..kunga kenan bashi da wani amfani sai ja mana masifa da tsoma rayuwarmu cikin garari

Kuma kusa hankalinku a matsayinku na iyaye mata masu tarbiyar miji da Yaya Ku gani..ita mai saida irin magungunan mai mallaka na abun duniar da take maki kwadayin mallaka wajen miji idan kinyi amfani da magungunanta? Ya rayuwar zamanta take da nata mijin? Ita mai yasa bata mallakeshi ba alhalin ita ke saidawa? Ita mai yasa bai bata gd,mota da kujerar aikin hajji? Ita mai yasa bata zaman lfy da shi yarda ya dace alhalin itace dealer ta maganin? Sai ke yaruwata?

Sbd tana son lalata rayuwarki taci kudinki daga baya ki kare da infection idan yayi kamari ya koma cancer..a lokacin kuma namiji ya gama da iyawarki wata zai je ya auro.. Ita tana ina a lokacin? 

Ya kamata mu saka number six dinmu mu dinga yima kanmu fada kan wasu abubuwan Kafin wani yayi mana.

*Su fa magungunan matan nan idan shansu yayi yawa  har liver da kidney suke batawa without us knowing*
 *Dalilaina*
1- Liver is d main organ of  drugs metabolism.. Drug interactions, clearance are all taking place in d liver,liver is d oragn dt detoxify drugs don haka yawan shan magunguna kona asibitine misali yawan shan paracetamol yana lalata liver( *goggle metabolism of acetaminophen..u wl see d side effect of such analgesic drugs*)..nama asibiti kenan balle kuma na gargajiya wanda wasu ma bamu san ina ake samo su ba..yawan magunguna da take detoxyfying yana sa ta gaji da aikinta na detoxifying har ta fara barin wasu a jikinta da suke zama toxic, poisonous and harmful to d liver..a hankali kuma ta fara Lalacewa..kuma itace main *organ of glucose metabolism and glucose constituent of almost 80% of our metabolic fuel dt help in body activity more* *especially brain*..kuma idan tana samun matsala wajen metabolizing glucose sai kuma a fara samun matsala ta hyperglycemia or hypoglycemia meaning increase or decrease in glucose level in d body which can cause glucose related diseases..daga nan kuma sai kaji lbr ya canza kullum ana hanyar asibiti ana fama..shi kuma mijin nan da kikayi don shi nashi daga Allah ya sawwake sai kudin magani ga mai imani kenan wani ma ko a jikin shi wlh..sai dai kai da ka debo ma kanka wahala kayi ta fama
3- *Kidney* … *kidney is d organ of excretion*.. Ita ke tace abubuwan da suka shiga cikin mutum..ta tura na jini wajenshi..na ruwa haka..fitsari..zufa da sauransu..idan ta gaji da aikinta itama tana bari suna dankarewa a wajen sbd sunyi yawa morethan it can take.. daga nan sai a fara samun matsalar fitsari,and oda kidney diseases..kuma tana iya tara maka byproduct dinta a jiki..Kuma kun san ita bata da hakuri unlike liver da 80% zai iya lalacewa amma kuma tana functioning yadda ya kamata..amma ita kidney zaka iya rayuwa da daya amma a wahalce..to ina amfanin wahala?😭😭😭

*SHAWARATA*

Ma sisters an san mace dole sai da gyara amma kuma asan ciwon kai a San irin gyaran da za’ayi..kada garin aji dadi ko a mallake miji abun kuma yayi backfiring akanka..

Abin takaicin wasu matan ko shaving basu yi both hammata da prvt part dinsu amma sai ture turen banza da wofi.. Ni a nawa ganin idan mutum yana shaving yana amfani da turarurruka a gd masu kyau sannan 

 amfani da ruwan dumi Da’eeman wajen tsarki..shan   kunun aya, cin dabino, kankana,fruits in general da kuma matsa miski mai kyau after mp ko time to time like once or twice in a wk..sai nake ganin kamar zai iya wadatar damu wajen zamantakewar aure. Ammafa a tawa kalar wautar kenan😂
Abinda na fada daidai Allah yayi mai albarka kuskuren da nayi kuma Allah ya yafe mun nima yar Adam ce *Ajiza* irin kowa

    [truncated by WhatsApp]

Advertisements

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s